Saranda soji ko mayaƙan sa kai a fagen daga
October 23, 2014Talla
A lokacin yaƙi dokoki na ƙasa da ƙasa sun tanadi cewar duk mayaƙin da ya yi saranda ya ajiye makaminsa, to kam ya saɓa doka a kai masa hari, ko kuma dai wata muzgunawa.Misali ga irin halin da ake ciki a tarayyar Najeriya inda wasu ɗarurruwan mayaƙan Boko Haram suka yin saranda yakamata a tsaresu a gidajen kurku, ba tare da an muzguna musu ba ko kashesu. Sannan ana cimma shirin yarjrjeniyar dakatar da buɗe wuta idan dukkanin abokan gaba sun amince da shiri