Sabon Salo na hare-hare a Najeriya | Zamantakewa | DW | 31.07.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Sabon Salo na hare-hare a Najeriya

Ƙungiyar Boko Haram ta fara yin amfani da mata wajen kai hare-hare na bama-bamai a sassan Najeriya daban-daban.

A yayin da har yanzu Ƙungiyar Boko Haram ke ci gaba da tsare 'yan matan nan 'yan makaranta na garin Chibok sama da 200. Yanzu haka ƙungiyar ta fara amfani da 'yan mata 'yan ƙasa da shekaru 20 wajen kai hare-hare, abin da ya sa ake tunanin cewar watakila ko 'yan matan Chibok ne.

Daga ƙasa mun yi muku tanadin rahotanni a kan wannan batu.

DW.COM