Sabon kawancen fafutikar neman sauyi a Chadi | Duka rahotanni | DW | 06.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Sabon kawancen fafutikar neman sauyi a Chadi

A kasar Chadi wani matashi mai suna Succès Masra mai ra'ayin neman sauyi ya kafa wata sabuwar kungiyar fafutika mai suna "Transformateur" da nufin samu sauyin shugabanci a kasar.

Saurari sauti 03:32