Ruwanda: Mace mai tseren kekeTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video06/14/2016June 14, 2016Jeanne d’Arc Girubuntu ita ka dai ce mace da yin gasar tseren kekuna kuma ta kan yi training tare da maza na kungiyar wasannin tsereren kekuna na Ruwanda domin shiga gasar cin kofin wasannin na Nahiyar Turai har zuwa wasannin Olympic.https://p.dw.com/p/1J6OvTalla