Rohingyas: Buwaya a damuna | Duka rahotanni | DW | 19.09.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rohingyas: Buwaya a damuna

Fiye da 'yan Rohingyas 400.000 sun gudu zuwa Bangaladash a karshen Agusta tun kafin sojojin Myanmar su far musu. Yanzu haka ruwan sama mai yawa a kan iyakokin kasashen biyu na jefa 'yan gudun hijira cikin mummunan hali.