1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Robert Mugabe ya yada kwallon don ya rabu da kuda

Mouhamadou Awal Balarabe
November 19, 2017

Shugaban Zimbabuwe Robert Mugabe ya amince da sauka daga mulki bayan da jam'iyyarsa ta ZANU-PF da sojoji suka juya masa baya, yayin da 'ya'yan jam'iyyarsa suka yi barazanar tsigeshi ta ko halin kaka idan ya mika wuya

https://p.dw.com/p/2nteE