Rikicin siyasar kasar Masar | Siyasa | DW | 04.07.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rikicin siyasar kasar Masar

Sojoji sun kawar da gwamnatin Shugaba Mursi saboda yadda ya kasa shawo kan rikicin siyasa da kasar ke fuskanta.

Sojojin Masar sun dauki matakin kawar da gwamnatin Shugaba Mohamed Mursi tare da maye gurbinsa da Alkalin-alkalan kasar Adli Monsour. Mursi ke zama shugaba na farko na farar hula da aka zaba ta hanyar demokradiyya.

DW.COM