1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Aski ya zo gaban goshi a zaben Kamaru

Mouhamadou Awal Balarabe
February 6, 2020

Yanayin da ake ciki a daidai lokacin da aski ya zo gaban goshi dangane da zaben kananan hukumomi da na 'yan majalisa a Kamaru.

https://p.dw.com/p/3XMEd
Kamerun Präsidentschaftswahlen l Anhänger der MRC
Hoto: Getty Images/AFP/M. Longari

A daidai lokacin da aski ya zo gaban goshi dangane da zaben kananan hukumomi da na 'yan majalisa a Kamaru, matasan kasar sun yi korafi dangane da matsalolin da suke fuskanta a lokacin gudanar da yakin neman zabe. A saurari shirin don jin yadda suke tallata manufofinsu.