1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaUkraine

Ukraine:Poltava an kashe mutane 49

Abdourahamane Hassane
September 3, 2024

Akalla mutane 49 ne suka mutu yayin da 219 suka jikkata a wani hari da makami mai linzami da Rasha ta kai kan birnin Poltava da ke tsakiyar kasar Ukraine,

https://p.dw.com/p/4kEm3
Hoto: Andriy Andriyenko/SOPA Images/picture alliance

 Harinya lalata wani bangare na wata cibiyar soji, a cewar wani sabon rahoto na hukuma wanda ya ce addadin wadanda suka mutun na iya karuwa. Gwamnan yankin, Filip Pronine, ya ce har Hanzu wasu sauran mutane 18 suna a karkashi baraguzai na gine-gine da suka rikito.Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce makaman masu linzami guda biyu sun afkawa  wani asibiti dake kusa da Poltava da kuma wata cibiyar illimi. Daya daga cikin gine-ginen Cibiyar Sadarwa da aka gina tun shekara ta   1960 domin horas da sojoji harkokin saddarwa ya  lalace