1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Pierre Nkurunziza

Pierre Nkurunziza shugaban kasar Burundi wanda ya dauki madafun iko a shekara ta 2005, kana daya daga cikin 'yan Hutu 'yan siyasa.

Lokacin da ya kammala wa'adin mulkinsa na biyu na shekaru 10 a shekara ta 2015, ya sake neman wa'adi na uku kuma tun lokacin kasar ta Burundi ta tsunduma cikin rikicin siyasa mai nasaba da kabilanci, abin da ya janyo mutuwar mutane da dama wasu kuma suka tsere daga kasar.

Nuna karin rahotanni