Olusegun Obasanjo ya kasance wanda ya mulki Najeriya sau biyu a farko a lokacin mulkin sojoji daga 1976 zuwa 1979.
Obasanjo ya sake dawowa mulkin farar hula karkashin jam'iyyar PDP daga 1999 zuwa 2007. Kuma shi ne na farko a Najeriya da ya bai wa farar hula mulki a 1979. Kuma shi ne na farko da ya mulki Najeriya sau biyu.