1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ethiopiya ta bude sabon babin zaman lafiya

Zainab Mohammed Abubakar MAB
November 3, 2022

Bayan gwabza fada na kusan shekaru biyu, gwamnatin Ethiopiya da kungiyar TPLF masu fafutukar neman 'yancin yankin Tigray sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta na dindindin ba tare da bata lokaci ba.

https://p.dw.com/p/4J0v3