1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Karuwar yara masu ciwon zuciya a Nijar

Gazali Abdou Tasawa ARH/LMJ
June 1, 2022

Adadin yaran da ake haifa da larurar ciwon zuciya na karuwa a Jamhuriyar Nijar. A kan haka ne a watannin baya-bayan nan babban asibitin kasa na Hospital de Reference da tallafin wasu kwararrun likitoci na Faransa, ke gudanar da gangami na binciken lafiyar yara masu fama da larurar zuciya a kasar don tantance nau’o’in ciwon zuciyar da suke fama da shi da kuma ba su magani ko kuma yi masu tiyata.

https://p.dw.com/p/4C9jS