Nijar: Ci gaba da tsare Hama Amadou | Siyasa | DW | 02.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Nijar: Ci gaba da tsare Hama Amadou

Hukumomin na zargin Hama Amadou da aikata laifuka kimanin 10 da suka hada da yunkurin kifar da zababbiyar gwamnati.

A Jamhuriyar Nijar, madugun adawa Hama Amadou tsohon firaminista kana tsohon shugaban majalisar dokoki ya kwashe kwanansa na farko a gidan kaso a garin Filingue inda hukumomin shari'a na kasar suka kartami shi bayan sun saurare shi a yammacın jiya. 

 

Sauti da bidiyo akan labarin