Nau′ukan kyallayen rufe fuska a kasashen Afirka | Duka rahotanni | DW | 28.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Nau'ukan kyallayen rufe fuska a kasashen Afirka

Annobar COVID-19 ta sanya Afirkawa amfani da takunkumin fuska, sai dai dama amfani da kyallayen rufe fuskoki a musamman wasu yankuna na nahiyar, dadaddiyar al'ada ce.