You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Amurka za ta tura dakarunta 200 Najeriya don horas da sojoji
Amurka da Najeriya sun cimma matsayar girke dakaru a Najeriya don horas da sojin kasar dabarun yaki da 'yan ta'adda.
Shirin Safe 11.02.2026
Shirin Safe 11.02.2026
Najeriya: Martani kan murabus din shugaban Alhazai
Jama'a na martani bayan murabus din shugaban hukumar alhazan Najeriya
Shirin Safe 10.02.2026
Shirin Safe 10.02.2026
Manufar raya kasa ta bai daya ga jihohin Najeriya
Yayin da arziki ke karuwa a Najeriya, talauci na neman yi wa 'yan kasar dabaibayi
Najeriya: An yi zanga-zanga kan dokar zabe
'Yan Najeriya sun gudanar da zanga-zanga kan gyaran dokar zabe.
Nijar: Murna da wucewar motocin dakon kaya
Jama'a sun yi naraba da masalahar kwastam na Nijar da Najeriya kan wucewar motocin dakon kaya
Shirin Yamma 07.02.2026
Shirin Yamma 07.02.2026
Shirin Yamma 06.02.2026
Shirin Yamma 06.02.2026
Shirin Rana 06.02.2026
Shirin Rana 06.02.2026
Najeriya: Adawa na zargin kotu da mara wa APC baya
'Yan adawa na korafi kan kokarin alkalai na rushe daukacin tsarinsu a Najeriya, a yayin da APC ta yi nisa a shirin zabe.
Shirin Safe 06.02.2026
Bunkasar wasanni a shekaru 50 da kafa jihar Bauchi
Bauchi ta ciri tuta a bangaren wasanni wajen karbar bakuncin gasanni tun daga matakin kasa, na nahiya har zuwa na duniya
Me ya sa hare-hare ke yawaita a arewacin Najeriya?
Ta’azzarar rashin tsaro ta sa 'yan bindiga halaka sama da mutane 200 a wasu jihohin arewacin Najeriya uku a kwanaki biyu
Mutane 166 da aka sace a Kadunan Najeriya sun kubuta
Kaduna na fuskantar matsalolin tsaro, tare da Katsina da Kwara da Niger, sai Zamfara da Kebbi da Sokoto da kuma Filato.
Dandalin Matasa 05.02.2026
Shirin ya duba makomar matasan Najeriya, a daidai lokacin da 'yan siyasa ke shan gallarsu ba tare da waiwayawa baya ba.
'Yan bindiga sun kashe mutane 200 a Najeriya
A Kwara adadin mutanen da 'yan ta'adda suka kashe ya kai 162, baya ga jihohin Katsina da Benue da ke fuskantar barazana.
Shirin Safe 05.02.2026
Shirin Safe 05.02.2026
Hira da mahaifin yarinyar da aka sace
Bidiyon hira da mahaifin yarinyar da aka ake zargin jami'in hukumar DSS na Najeriya, ya sace a Jigawa ya kai ta Abuja.
Najeriya: Sojojin Amurka za su taimaka?
Amurka ta ayyana tura sojojinta zuwa Tarayyar Najeriya, domin taimakawa wajen yakar ta'addancin da kasar ke fama da shi.
Hira da ministan ma'aikatar kula da kiwo
Ku kalli faifen bidiyon tattaunawar DW da ministan ma'aikatar kula da kiwo ta Najeriya.
Mutumin da ke kera sassan jikin mutane a Jos
Faifen bidiyon tattaunawa da mutumin da ke kera sassan jikin mutane a jihar Plateau da ke Najeriya.
Harin da aka kai a Woro na jihar Kwara ya kashe mutane 67
Sabon harin ya zo ne a daidai lokacin da Najeriya ta hada gwiwa da Amurka wajen yakar masu aikata laifuka da ta'addanci.
Shirin Yamma 03.02.2026
Shirin Yamma 03.02.2026
'Yan bindiga sun kai harin da ya yi ajalin mutane a Katinsa
An kashe mutane 20 a harin 'yan bindiga a garon Doma na karamar hukumar Faskari a Katsina
Farfesa Lawan Jafaru Tahir masanin tarihi
An cika shekaru 50 da kirkiro jihohi 19 a Najeriya
Jihar Bauchi ta cika shekaru 50 da kirkirowa lokacin da Najeriya ta tashi daga jihohi 12 zuwa jihohi 19 a shekarar 1976.
Shekaru 50 da aka kirkiro jihohi 19 a Najeriya
Shirin Rana: 03.02.2026
Janye tallafin lantarki a Najeriya
Abujar dai ta ce daga yanzu duk wata jiha da ke bukatar sauki wajen wutar zuwa al'ummarta to alhakin ta ne daukar nauyi.
Janye tallafin lantarki a Najeriya
Taba Ka Lashe: 28.01.2026
Alibidi da gudu tsohuwar al'ada ce da take neman dawowa yayin da idan akayi aure kawayen amarya ke tafiya
Shirin Safe 03.02.2026
Najeriya: Me ya sa jihohi zargin tarayya?
Wani rikicin cikin gida na neman kunno kai tsakanin jihohi da Abuja da ke ikirarin ceto su, daga barazanar rushe wa.
Abu Namu: 28.01.2026
Shirin Abu Namu ya yi nazari kan sana'o'in da mata ke yi a gida, domin samun kudin shiga da rufawa kansu asiri.
Shirin Yamma 01.02.2026
Shirin Yamma 01.02.2026
Yan bindiga sun kona ofishin 'yan sanda da coci a Najeriya
Yan bindiga sun kona ofishin 'yan sanda da majami'a tare da yin garkuwa da mutane biyar a Agwara da ke Neja a Najeriya.
Shirin Rana: 01.02.2026
Shirin Safe 01.02.2026
ECOWAS: Tunkarar rashin tsaro a yammacin Afrika
Kalubalen tunkarar rashin tsaro a yammacin Afrika
Shirin Yamma 23.01.2026
Shirin Rana: 29.01.2026
Shirin Yamma 28.01.2026
Shirin Yamma 28.01.2026
Inganta dangantaka tsakanin Najeriya da Jamus
Dangantaka tsakanin Jamus da Najeriya na kara bunkasa biyo bayan tsara sabbin fanonin da kasashen biyu.
Shirin Rana: 28.01.2026
Karfafa tsaro tsakanin Najeriya da Turkiyya
An saka hannu kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Najeriya da Turkiyya, inda Najeriya za ta samu kayan yaki na zamani.
Najeriya ta tabbatar da shirin Juyin mulki
Sojojin Najeriya da aka samu da hannu a yunkurin juyin mulki za su fuskanci shari'a
Shirin Safe 27.01.2026
Najeriya: Gurfanar da sojoji bisa zargin juyin mulki
Rundunar sojin za ta gurfanar da wasu jami'ai da ake zargi da kitsa tsige Shugaba Bola Tinubu a bara.
Najeriya: Gwamnan Kano ya koma jam'iyyar APC
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ke Najeriya ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulkin kasar.
Shafin da ya wuce
Shafi 7 daga 200
Shafi na gaba