1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Zanga-zanga kan karin kudin wutar lantarki

Ubale MusaFebruary 8, 2016

'Yan kwadago sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban na tarayyar Najeriya don nuna adawarsu da karin kudin wutar lantarki da hukumomi suka yi.

https://p.dw.com/p/1HrbC