Najeriya: Korafi kan kin sake zaben Rivers da Bauchi | Duka rahotanni | DW | 18.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Korafi kan kin sake zaben Rivers da Bauchi

Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers.

Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers, bayan da hukumar ta janye daga maimaita zabe zuwa ga ci gaba da tattara sakama

Sauti da bidiyo akan labarin