Nagari na Kowa sun sa himma a Borno | Duka rahotanni | DW | 08.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Nagari na Kowa sun sa himma a Borno

Likitoci na kungiyar nan ta Doctors Without Boders da ke bada agaji na kiwon lafiya na fadi tashi wajen ceto rayuwar yaran da ke fama da tamowa a Maiduguri wadda rikicin Boko Haram ya haifar.

A dubi bidiyo 03:26