Mutunta hakkin Tsiraru-Kowa daban Allah ya yi shi | Learning by Ear | DW | 19.11.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Mutunta hakkin Tsiraru-Kowa daban Allah ya yi shi

A kullum a kan mayar da Tsiraru saniyar ware a al’umma. Su kan fuskanci tsangwama kasancewar sun fita daban da waɗanda suka fi rinjaye a Al’umma.

Wannan salsalar na nunar da cewa duk mutanen da suke da wata kama ko tunani ko kuma ɗabi'a da ta fita daban, na da ‘yancin samun karɓuwa kamar ko wane ɗan Adam. Salsalar na kuma nuna yadda waɗannan Tsiraru sukan yi fafutukar samun karɓuwa wurin jama'a

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa