Mozambik: Sasanta rikici tsakanin masu iko da marasa karfi | Himma dai Matasa | DW | 31.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mozambik: Sasanta rikici tsakanin masu iko da marasa karfi

Al’umar wani garin masunta a Mozambik na jin radadin aikin hako iskar gas. Mozambik na shirin zama kasa ta uku a duniya da ke da arzikin iskar gas. Sai dai kuma yaya makomar al’umar yankin da ake aikin wadanda aka manta da su?