SiyasaMozambik: Gudunmawar masunta don habaka hako iskar gasTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan MNA12/21/2017December 21, 2017Masunta a kauyukan kasar Mozambik na ba da gudunmawa ga habakar albarkatun gas da ya kai kasar mataki na uku cikin masu albarkatun gas a duniya. To amma ina makomar mazauna yankunan da ke ganin an manta da su?https://p.dw.com/p/2pl3TTalla