Motsa jiki na mata a GhanaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video09/07/2016September 7, 2016Sakamakon karancin abinci mai gina jiki, wata mata mai suna Bernice Asiedu ta dau aniyar taimakawa 'yan kasar ta hanyar kirkiro hanyoyin motsa jiki na mata domin sauya yanayin rayuwarsu.https://p.dw.com/p/1JwWxTalla