Motocin samfurin SUV domin hanyoyin Afirka. | Duka rahotanni | DW | 19.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Motocin samfurin SUV domin hanyoyin Afirka.

Kamfanin Mobius ya soma kera motocin da zummar rage wahalhalun da jama'a a Kenya ke fuskanta a fannin zirga-zirga da kuma saukaka sufuri a titunan kasar da akasarinsu ke a lalace.

A dubi bidiyo 01:45