1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin siyasar Venezuela ya dauki hankalin kungiyar EU

Zulaiha Abubakar
January 31, 2019

Ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar EU zasu tattauna game da rikicin kasar Venezuela da kuma nemarwa masana'antun Turai dake Iran mafita yayin taron da zasu gudanar a Romaniya.

https://p.dw.com/p/3CTov
Bildergalerie Nachhaltige Städte Europäische Kommission
Hoto: picture-alliance/dpa

A ranar Larabar data gabata ne shugaban kasar Amirka Donald Trump ya gargadi Amirkawa da kada su kuskura su sanya kafarsu a kasar Venezuela har sai an warware takaddamar siyasa a kasar,  bayan da wasu daga cikin kasashen Turai suka amince da jagoran adawar Venezuela a matsayin shugaban kasa na riko kamar yadda ya bayyana kansa.