1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

MDD ta koka kan halin da ake ciki a Idlib

Gazali Abdou Tasawa
February 19, 2020

A daidai lokacin da yaki ke ci gaba lakume rayukan jama'a musamman kananan yara da raba dubunnan fararan hula da matsugunnansu a birnin Idlib na Siriya, MDD ta yi kashedi a game da makomar rayuwar jama'a a birnin.

https://p.dw.com/p/3Y16H