Matsalar kasuwanci a yankunan Sudan da gwamnati da ′yan tawaye ke yaki | Himma dai Matasa | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matsalar kasuwanci a yankunan Sudan da gwamnati da 'yan tawaye ke yaki

A duk safiya daga gida Abdel-Wahab Taya kan yi jigila a kekensa. Shi dai dan tireda ne da ke cin kasuwa a tsaunukan Nuba a Sudan. Yana tafiyar kwana biyu domin sayo ganyen shayin Kofee ko lemo a yankuna da ke da matukar hadari a duniya tsakanin Sudan da Sudan ta Kudu.

A dubi bidiyo 03:22