1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mata da kalubalen shafukan sada zumunta

Lateefa Mustapha Ja'afar ZMA
March 2, 2020

Nazari kan nasarori da matsaloli ko kuma kalubale da mata ke fuskanta a yayin da suke amfani da kafafen sada zumunta na zamani. Mata na iya tallata hajojinsu a kafafen sada zumuntar na zamani, sai dai kuma wasu matan kan fuskanci cin zarafi.

https://p.dw.com/p/3YjpK

Shirin dai zai yi nazari ne kan nasarori da matsaloli ko kuma kalubale da mata ke fuskanta a yayin da suke amfani da kafafen sada zumunta na zamani. Kamar yadda kuka sani mata ka iya tallata hajojinsu a kafafen sada zumuntar na zamani, sai dai kuma wasu matan kan fuskanci cin zarafi