Masu horaswa na gida a gasar AFCON | Duka rahotanni | DW | 15.01.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Masu horaswa na gida a gasar AFCON

A karon farko cikin tarihin gasar cin kofin Afrika, masu horas da 'yaan wasa 15 cikin 24 sun fito daga nahiyar. Daga cikinsu akwai tsofaffin 'yan wasa da suka yi suna da kuma wasu masu horaswa na kasashen Afirkan.