Mary-Jane mai fafutukar kare hakkin masu hakar ma′adinai | Himma dai Matasa | DW | 09.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Mary-Jane mai fafutukar kare hakkin masu hakar ma'adinai

Mary-Jane Matsolo mai shekaru 31 mawakiya ce a Afirka ta Kudu wacce ke fafufutar kwato hakkin masu aikin hakar ma'adinai na karfe da zinari, wadanda suke fama da cututtukan da suka shafi huhu a sanadin aikin da suke yi a gaban kotu.

A dubi bidiyo 03:18
Now live
mintuna 03:18