1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Martin Schulz

Martin Schulz dan siyasa ne na Tarayyar Jamus, kana dan jam'Iyyar SPD. Ya kasance tsohon shugaban majalisar dokokin Tarayyar Turai.

Ya fara shiga cikin kanun labarai a 2003 lokacin da ya mayar da martani bayan da Firaministan Italiya na wancan lokaci Silvio Berlusconi ya caccake shi. Yana jin yaruka da dama ciki har da Jamusanci da Faransanci da Turanci da Rashanci.

Nuna karin rahotanni