1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martin Schulz zai nemi shugaban gwamnatin Jamus

LateefaJanuary 25, 2017

Jam'iyyar SPD a Jamus da ke cikin gwamnatin hadakar kasar ta sanar da amincewa da tsohon shugaban majalisar Tarayyar Turai Martin Schulz a matsayin wanda zai tsaya takarar shugaban gwamnatin kasar.

https://p.dw.com/p/2WNv3