1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Makomar Liverpool a Premier Lig

Suleiman Babayo ZMA
March 2, 2020

A wasannin Premier lig na Ingila, yayin da take kara tabbata kungiyar Liverpool za ta lashe gasar na wannan shekara a karon farko ta gamu da rashin nasara a hannun kungiyar Watford wadda ta doke Liverpool 3 da nema.

https://p.dw.com/p/3YjpT