Lesotho: Wayar da kai kan cutar AIDS ko SIDA | Himma dai Matasa | DW | 01.07.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Lesotho: Wayar da kai kan cutar AIDS ko SIDA

Wata kungiyar mata a Lesotho na wayar da kan mutane kan masu dauke da AIDS ko SIDA. Moleboheng Rampou da kawayenta na amfani da kafofi daban-daban don ilimantar da mutane. Wannan 'yar fafutuka na kokari wajen ganin an kawar da kyamar da ake nunawa masu dauke da wannan cuta.

A dubi bidiyo 03:28
Now live
mintuna 03:28