Labarin wasanni: 25.02.2019
February 25, 2019Talla
A cikin shirin za ku ji cewa ana ci gaba da gumurzu a gasar Bundesliga tsakanin Borussia Dortmund da ke saman teburi da Bayern Munich da ke a matsayi na biyu, a yayin da su kuma kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Larabawan ke ci gaba da jan zarensu a gasar kalubale na Afirka wato Confederation Cup.