Kwallon kafa: Gasar zakarun nahiyoyi | Duka rahotanni | DW | 29.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kwallon kafa: Gasar zakarun nahiyoyi

kasashe takwas da suka halarci gasar zakarun nahiyoyin da su ne: Portugal da Chile da Kamaru da Mexico da Australia da New Zealand da mai masaukin baki Rasha sai kuma Jamus da ke rike da kambu. Kwanaki 15 ne za su yi.