1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kungiyar EU na yin taro a kan bakin haure

Abdourahamane Hassane
July 12, 2018

Ministocin harkokin cikin gida na kasashe 28 na kungiyar tarrayar Turai za su soma gudanar da wani taro a birnin Innsbruck da ke a kudancin Austriya

https://p.dw.com/p/31Jds