Kokarin magance bakin haure ya jefa masu sana′ar cikin kuncin rayuwa. | Himma dai Matasa | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kokarin magance bakin haure ya jefa masu sana'ar cikin kuncin rayuwa.

Ko da shike a yanzu kasashen Turai sun tashi haikan don magance matsalar bakin haure, duk haka masu safarar mutanen kan bi wasu sabbin hanyoyi na daban a tsakiyar sahara. Akwai matukar bukatar masu sana'ar yin somogan mutane su sauya.

A dubi bidiyo 04:07