Kokarin ilimantar da yara a Gini Bissau | Himma dai Matasa | DW | 25.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kokarin ilimantar da yara a Gini Bissau

'Yan kungiyar rawa ta Netos de Bandim na amfani da sana'ar ta rawa don biyan kudin makarantar yara marasa galihu maimakon barinsu su yi tallace-tallace da garamba a kan tituna.

A dubi bidiyo 03:11
Now live
mintuna 03:11