Kenya: Cin zarafin yara ta hanyar lalata | Shiga | DW | 26.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Kenya: Cin zarafin yara ta hanyar lalata

Yara da dama a Kenya na fuskantar cin zarafi ta hanyar lalata. Wani lokacin ma 'yan uwan yaran ne ke yin wannan aika-aika. Mafi akasari a kan boye labarin, batun da kwararru ke cewar ya na yin tasiri mummuna ga wanda aka ci wa zarafin kana ya na kara karfin gwiwa ga wanda suke aikata laifin.

A dubi bidiyo 03:27