Taron koli na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da SDGsYusuf Bala10/01/2015October 1, 2015Kasashen duniya 193 suka amince da aiwatar da sabbin muradun 17 nan da shekara ta 2030, yayin taro a zauren Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.https://p.dw.com/p/1Gh2bHoto: AFP/Getty Images/Mandel NganTalla Wannan sabon shiri dai zai dorane kan shirin muradun karni na MDGs da ya shafi kasashe masu tasowa wanda da ya kammala a shekarar 2015.