1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
WasanniJamus

Karawa tsakanin VfL Bochum da Borussia Dortmund

Abdourahamane Hassane LMJ
August 24, 2023

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

https://p.dw.com/p/4Qv3o
Bundesliga | Mako na Biyu | Borussia Dortmund | Bochum
Karawa tsakanin Bochum da Borussia Dortmund Hoto: Anke Waelischmiller/Sven Simon/picture alliance

Bundesliga Radiyo Kai Tsaye. A ranar Asabar muna dauke da sabon wasa, inda Lateefa Mustapha Jafar tare da Abdullahi Tanko Bala za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe biyu da minti 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe daya da minti 25 agogon Ghana domin kawo muku sharhin wasan mako a kakar gasar Bundesliga ta bana, a karawa tsakanin Karawa tsakanin Borussia Dortmund da Bochum.  Za ku iya kama mu ta hanyar gajeren zango a kan mita 19, kilohetz 15350 da mita 19, kilohetz 15195. Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan a duk inda kuka kasance, ko kuma a tashoshin abokan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC    Bauchi

Caliphate FM Sokoto

Dandal Kura  Maiduguri

Freedom Radio        Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM     Kaduna, Abuja

Progress Radio        Gombe

Radio Gotel   Yola

Rima FM 97.1           Sokoto

Platinum FM  Keffi

Prestige FM  Minna

Unity FM         Jos

Nijar:

Alternative      Diffa

Anfani            Niamey, Konni, Maradi

Dallol              Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou     Tanout

Dileram         N'Guigmi

Fara'a           Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou      Birnin Kazoé

Gaskia           Zinder

Haddin-Kay   Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Ikarawa          Bandé

Kaocen          Arlit

Murya Talaka Filingué

Sahara           Agadez

Saraounia      Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah       Matameye, Zinder

Tambara        FM Tahoua, Niamey

Tarmamoua   Tessaoua

Niyya             Konni

Nomade         Agadez

Rounkondoum     Doumega

Té Bon Sé     Tillabéri

Ghana:

Zuria FM        Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM    Tamba