1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kamaru: Jam'iyyar MRC ta janye daga zabuka

Gazali Abdou Tasawa
November 26, 2019

Babbar jam'iyyar adawa ta MRC a Kamaru ta sanar da cewa ba za ta shiga a zabukan da kasar za ta shirya a shekara ta 2020 ba, sabili da rashin tsaro a yankunan masu magana da Turancin Inglishi.

https://p.dw.com/p/3TlyU