Kamaru : Gwamnati na neman sulhu da ′yan aware | Media Center | DW | 12.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Kamaru : Gwamnati na neman sulhu da 'yan aware

Tun kimanin shekaru uku da suka gabata ake fama da tashin hankalin na Kamaru wanda ake ganin Shugaba Paul Biya ya yi sako-sako amma yanzu ya yi alkawarin shirya wani taron tattaunawa na kasa.

Saurari sauti 03:15