SiyasaKamaru: Cece-kuce kan yi wa majalisar ministoci garambawulTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe03/05/2018March 5, 2018Shugaba Paul Biya ya yi garambawul a majalisar ministocinsa amman duk da haka ana ganin tsugune ba ta kare ba, a yayin da 'yan yankin da ke amfani da harshen Ingilishi ke danganta nade-naden da na ran sarki ya dade.https://p.dw.com/p/2tjfETalla