Kaduna: Sana′ar dinkin Kaftani na hannu | Himma dai Matasa | DW | 11.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kaduna: Sana'ar dinkin Kaftani na hannu

Hassan Aminu atashi ne da ya kammala digirinsa a fannin Shari'a, ya rungumi sana'ar dinkin Kaftani na hannu a matsayin rufin asiri da dogaro da kai.

A dubi bidiyo 01:55