Kaduna: Matashi mai sana′ar sayar da hatsi | Himma dai Matasa | DW | 19.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kaduna: Matashi mai sana'ar sayar da hatsi

A yunkurinsa na zama mai dogaro da kai da kuma taimakawa takwarorinsa, wani matashi da ya kammala karatunsa na jami'a ya rungumi sana'ar sayar da hatsi domin taimakawa kansa da kansa.

A kaduna, shekaru biyu bayan kammala kartu a jami'a, wani matashi a bude wa kansa shagon sayar da hatsi da sauran kayayyakin abinci don rufa wa kansa asiri, inda kuma yake horas da wasu matasa sana'ar fataucin kayan hatsi rin dabam-dabam don su zama masu dogaro da kansu maimakon tada fitina a cikin gari. Ibrahima Yakubu na dauke da karin bayani daga Kaduna...  
 

Sauti da bidiyo akan labarin