1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAmurka

Trump ya yi sassauci wa Tik Tok

Abdourahamane Hassane
June 19, 2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya bai wa TikTok karin jinkiri na tsawaita wa'adin sayar da dandalin sada zumuntar, da kwanaki 90.

https://p.dw.com/p/4wCut
Symbolbild Social Media | TikTok
Hoto: Dado Ruvic/REUTERS

Wata doka dai a karkashin gwamnatin ta Trump ta ummarci masu kamfanin a China Byte Dance,na sayar da shi wa Amirka ko kuma a rufe Tik Tok din a Amurka

A cikin wata sanarwa da  shugabannin TikTok suka fitar, sun ce suna godiya ga  Shugaba Trump na tabbatar da cewa TikTok

ya kasance  abu mai muhimmanci ga masu amfani da shi Amurkawa sama da miliyan 170 da kuma  kasuwancin da wasu kamfanonin Amurkan kann yi da shi