SiyasaAmurka
Trump ya fice daga taron kasashen G7
June 17, 2025
Talla
Trump ya fice kwana guda kafin yadda aka shirya tun farko,domin mayar da hankali kan rikicin da ke tsakanin Isra'ila da Iran.
Kafin tafiyarsa, shugaban na Amurka ya rattaba hannu kan wata sanarwa ta hadin gwiwa inda shugabannin.
kasashe da gwamnatoci kungiyar suka yi kira da a warware rikicin yankin Gabas ta Tsakiya ,sannan suka ce israila na da yancin kare kanta.