Inganta noman shinkafa a Ivory Coast | Shiga | DW | 25.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Inganta noman shinkafa a Ivory Coast

Wani manomi dan kasar Ivory Coast mai suna Kone Gninlnagnon ya dukufa wajen kawo sauyi game da noman shinkafa da cinikayyarta inda ya ke bin wasu sabbin da baru na samar da shinkafa mai inganci.

A dubi bidiyo 03:34
Now live
mintuna 03:34